Yana daga cikin babban kuskuren da har yanzu wasu maza basu gane ba, shifa kyau a gurin Æ´a mace, yana da tasiri ne a lokacin da kuke soyayya kafin aure. Daga lokacin da kuka yi aure, toh duk wani kyawo na mace ba zaka gani ba, kyawawan halaye da tarbiyyar ta ne zasu aiki.
Yaa Allah, kasa mu zama nagari, ka azurtamu da mata nagari, masu ilimi da tarbiyya tare da halayen kirki 🤲