Wasu matakai sauki wayanda masu cutar daji(cancer) ya dace su kiyaye domin kare kansu daga hadarin cutar

Dr.Gupta ya fada cewa duk wanda ciwon daji ya kashe to sakacin sa ne, Dr. ya kara da cewa matukar al'ummar duniya zasu dauki wadannan matakai kamar yadda ya zayyana to tabbas zasu yi sallama da ciwon daji.

(1) Mataki na farko dole mutum ya kauracewa Sugar kwata kwata, idan babu sugar a jiki to tabbas kwayoyin halitta na Cancer suna mutuwa da kansu a jikin bil'adama.

(2) Mataki na biyu shine a rinka shan lemon tsami da ruwan zafi a rinka Sha na tsawon wata daya zuwa wata uku da safe kafin a fara kalacin safe, shima tabbas Cancer zata bace kwata kwata daga jikin bil'adama. A wani bincike da cibiyar kiwon lafiya ta Maryland ta Amurka tayi shan lemon tsami da ruwan zafi ya haura chemotherapy inganci da Kashi dubu daya ( 1000 times stronger, better and safer than chemotherapy)

(3) mataki na uku shine shan karamin cokali na Man kwakwa ( organic coconut oil) da safe da daddare insha Allahu Cancer zata bace kwata kwata.

Mutum zai dauki biyu daga cikin wannan matakan don kare Kai daga ciwon daji (Cancer)

A taimaka a yada wannan matakin don ceto rayuwar al'ummar duniya.

AG 24 tv

08028627133

Post a Comment

Previous Post Next Post